Manyan Laifuka Bakwai Da Ake Zargin Murja kunya Da Aikatawa – Sheikh…

Manyan Laifuka Bakwai Da Ake Zargin Murja kunya Da Aikatawa – Sheik

Ash-sheeikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana manyan laifukan da ake tuhumar murja kunya take aikatawa wanda suke bazarana ga al’ummar unguwar su da jama’ar gari.

-sheikh Aminu Ibrahim daurawa ya bayyanawa gidan jaridar Dw hausa cewa suna tuhumar murja kunya manyan laifuka guda bakwai 7 da ta aikata har sunka kama ta domin gurfarar da ita.

Sakamakon korafe korafen ake tayi akanta wanda har anka shirya tuhumomi guda bakwai 7 akanta, daman idan baka manta ba mun taba kiran su munkayi musu nasiha munka basu shawarwari, munkayi musu wa’azi munkayi musu addu’a har muka dan kawo kuɗi haka munka basu na sayen data, mun kace suje su juya harka tiktok zuwa sana’a da kasuwanci da talla.