Ina Neman Mijin Aure Na Gari Koda Talaka Ne Ina Son shi…

Ina Neman Mijin Aure Na Gari Koda Talaka Ne Ina So – Zainab Abdul…

Wata budurwa ce mai suna Zainab Abdull ta bayyana cewa “Gaskiya ina son Mutum Na Gari ya aureni ban damu idan kai talakane ba”  kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter A wani ɗan gajeren rubutuntun da ta wallafa a shafin naa