Hotunan Darakta Abubakar Mai Shadda da matarsa Hassana Muhammad.

Fitaccen Daraktan Kannywood ɗinnan Abubakar Bashir Mai Shadda ya wallafa hotunan sa tare da matarsa wadda take tsohuwar Jarumar Kannywood ce (Hassana Muhammad).

Ya rubuta a wallafa da yayi,ya siffanta matar tashi da abar ƙaunar shi kuma rayuwar shi wanda hakan yayi matuƙar jan hankalin abokan sa harma da sauran mabiyan sa.

Ga hotunan a nan kasa da kuma abinda mutane suke fada a wajen comment..

Gwanin sha’awa hotunan tsohuwar Jarumar Kannywood Hassana Muhammad tare da mijinta Furodusa Abubakar Bashir Mai Shadda