
Kalli Bidiyon wakar Nasiru Yusuf Gawuna – Naziru Sarkin Waka
Kalli Bidiyon wakar Nasiru Yusuf Gawuna – Naziru Sarkin Waka… Kalli Wakar Nasiru Yusuf Gawuna wadda Naziru Sarkin Waka yayi masa tun kafin zaben Jahar kano wanda ya gudana watanni Hudu da suka gabata wanda jam’iyyar NNPP ta lashe zaben Jahar ta hannun dan takararta Abba Kabir Yusuf. Saide kotun ta kwace wannan kujera inda…