Masha Allahu; Kalli Videon Yadda Tsòhon Shùgaba Kasar Nigeria Muhammad Bahuri Yaje Kasar……

Masha Allahu; Kalli Videon Yadda Tsòhon Shùgaba Kasar Nigeria Muhammad Bahuri Yaje Kasar…

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a rana ta biyar a ziyarar aikin da yake a kasar Saudiyya, ya gana da gwamnonin Borno da Yobe, Farfesa Babagana Zulum da Mai Mala Buni da kuma zababben gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a rana ta biyar a ziyarar aikin da yake a kasar Saudiyya, ya gana da gwamnonin Borno da Yobe, Farfesa Babagana Zulum da Mai Mala Buni da kuma zababben gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda.

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa shugaban na Najeriya ya kuma samu karin bayani daga wasu jami’an gwamnatin Najeriya kan halin da ake ciki, ciki har da kammala zaben da aka yi a kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *