MASHA ALLAHU; Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Mustapha Naburiska Da Mahaifiyar Sa….

MASHA ALLAHU; Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Mustapha Naburiska Da Mahaifiyar Sa….

Ina Da Tabbacin Duk Wani Da Dayayi Kokari Sanya Mahaifansa Cikin Farin Ciki Mussaman A Wannan Duniyar Tamu Ta Yanxu

Ina Da Tabbacin Zai Rayuwa Cikin Salama Da Farin Ciki Mai Daurewa Duniya Da Lahira
Cikin Salama Da Kwanciyar Hankali Nake Addu’a Allah Yakara Hajiya Lafiya Da Nisan Kwana

Ina Addu’a Allah Yakarbi Ibada Sharu Mustapha Nabraska .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *