Kalmar Mai Auri Saki da Mutane Suke Dangantani da Ita tana Matukar Bata Min rai Cewar Adam A. Zango..

Kalmar Mai Auri Saki da Mutane Suke Dangantan─▒ da Ita tana Matukar Bata Min rai Cewar Adam A.

Zango

Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Adam Zango Ya bayyana cewa Kamar me Auri Saki da Al’umma suke dan gantata dani tana Matukar bata min rai.

Mutane da dama sun bayyana cewa hakan kawai kaddara ce ta samu Jarumin bawai yin kansa bane, a yayinda wasu kuma suka bayyana cewa da gangan yake sakin matan nasa.

Shin Masu karatu meye ra’ayin ku dangane da wannan batu da Jarumi Adam Zango Yayi?..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *