Ba tarbiya muke koyarwa ba cikin finafinan mu,duk wanda yace yana koyar da tarbiyya karya yake,neman kudi mu ke yi – Adam A. Zango..

Fitaccen mawaki, jarumi,dan rawa,furodusa kuma

darakta a cikin masana’antar Kannywood Adamu

Zango yayi wasu batutuwa masu jan hankali cikin

hirar sa da shirin Mahanhar Zamani na BBC

Hausa wanda yar jarida Madina Mai Shanu ta

Adam A. Zango tare da Madina Mai Shanu yayin daukar shirin

Jarumin ya bayyanawa duniya wasu abubuwa game da rayuwar sa,wanda duk wani masoyin shi ko mabiyi zai so yaji,ku yi dakon mu, domin ganin zancen.

Adam A Zango ya bayyanawa duniya cewa babu wanda yake shirya fim domin koyar da tarbiyya ko fadakarwa,neman kudi ne kawai ake yi,sannan ya kara da fadin koda kuwa a ce kowa tarbiyya yake koyarwa a cikin shirye-shiryen sa,to shi ya cire kan sa domin neman kudi yake yi shi ya fito yi.

Zaku iya karanta sauran bayanan da jarumin yayi daki-daki a wallafar dake kasa,ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *