Allahu Akbar Miji da Mata da Sabon Jaririnsu Sun rasu Sanadiyyar Gobara a garin jega dake jahar Kebbi..

Allahu Akbar Miji da Mata da Sabon Jaririnsu Sun rasu Sanadiyyar Gobara a garin jega dake jahar Kebbi

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Wasu Ma’aurata tare da sabon Jaririnsu rasuwa Sanadiyyar gobara data kama gidansu, Wannan Al’amari Ya faru ne a a garin jega dake jahar Kebbi.

Allah Ya jikansu da rahama.

DAGA JABIR AREE JEGA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *