Masha Allah matar abale daddy hikima ta haihu kalli kaga abun abun yake wa dansa shiga nan….

Alhamdulillah matar shahararren jarumin masana’antar kannywood daddy hikima wanda akafi sani da abale ta haihu inda a yanzu zakuga hotunan jaririn yana yawo.

A yau muka tashi da wannan labari na cewa jarumin kannywood abale ya samu karuwa kamar yadda majiya da dama suka wallafa rahoton muna fatan Allah ya raya sannan kuma Allah ya karo masu albarka.

Menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana ra’ayinku a comment section mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *