https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Tofah ansamu wata budurwa yar jihar katsina wacce ta kamu da soyayyar abba gida gida kuma tace idan har bata auri abba gida gida ba zata iya mutuwa .

budurwar ta saki zazzafan bidiyon nata ne a shafin tik tok tana kuka inda bidiyon nata ya shafe kafafen sada zumunta ta bayyana boyayyen ra’ayinta data dade tana boyewa a zuciyarta.

to wannan budurwa a yanzu haka ta kamu sai yan kwankwasiyya su taimaka su hadata da abba gida gida Allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks for watching.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *