Sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna Allah ya Bawa Kanawa….
https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa Mai suna Gawuna Allah ya Bawa Kanawa biyo bayan kwace kujerar Abba da kotu Tayi tabawa Nasiru Yusuf Gawuna.
Kotu tace Dr Nasiru Yusuf Gawuna shine Halastaccen wanda ya lashe zaben Jahar kano wanda ya gudana watanni Hudu da suka gabata wanda jam’iyyar NNPP ta lashe zaben Jahar daga baya Kuma kotu ta Bawa Apc….
Saide jjam’iyyar NNPP tace zata cigaba da Kara domin Abi Mata hakkinta.
Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.
Thanks for watching