https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Kudi irin na dangote ko kuma ilimi irin na fantami mutane da dama suna bayyana ra’ayinsu akan wannan batu sannan kuma muna bukatar kowa ya fada mana ra’ayinsa…
Dangote mutumne mai tarin arziki shikuma fantami babban malami ne a fadin duniya wanda Allah yayi masa ilimi sosai yanzu wanne kake fatan ka zama a rayuwarka.
Thanks for watching.