https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Tofah babbar kotun daukaka kara dake zamanta a abuja ta saka ranar juma’a a matsayin ranar yanke hukunci tskanin gawuna da kuma gwamnan jihar kano abba kabir yusuf..

A yanzu haka dai kallo ya koma sama tsakanin magoya bayan apc da kuma magoya bayan nnpp a jihar kano sannan kuma mutane suna tayin addu’ar samun nasara ta kowanne bangare.

Allah yasa idan an yanke hukunci jihar tamu ta kano ta zauna lafiya ameen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku a wannan site mai albarka

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *