https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Allah Yakaramana Lafiya Da Zaman Lapiya, Dan Allah Mu Temaka Dan Ceto Rayuwar Wannan Yaron Marayane Yana Fama Da Cancer Kuma Anason Ayimasa Aiki Kimanin Naira 350k Kuma Mahaifiyarsa Batada Hali Suna Kwance A Asibitin Gombe Dan Alāumma Ku Temaka.