https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Wannan lamari yayi matukar bani mamaki Kali yadda rigimar saniyar dawa da damisa ta kaya kamar wani tashin hankali ne a ka fara a cikin dawa .

Tofa gaskiya wannan mutane masu yin wannan video suna matukar namijin kokari wannan aikin sai maza ba kowa ne zai iya wannan aikin ba saboda wasu dalilai masu karfi Sosai da sosai kamar haka .

sai mutum mai nutsuwa da kuma mutum Mai Ilimi da kuma mutum mai cikakken hankali da kuma mutum hustler s sosai saboda aiki ne ba Dan karami ba .

kuna samun rahoto kai tsaye daga Hausa world news .com Ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

thanks for watching .

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *