https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Alhamdulillah masha Allah inji yan kwankwasiyya kamar yadda suke ta wallafawa akan shafukansu na sada zumunta kuma sunce akwai nasara a wannan kotun sun samu labari daga majiyoyi masu karfi..

Daya daga cikin jigon kwankwasiyya na tik tok wanda akafi sani da abu salma yace nasara ta samu da yardar Allah kuma duk yan kwankwasiyyar suna ta farin ciki suna ganin za’ayi musu adalci a wannna kotun apeal

A yau juma’a za’ayi ta ta kare tsakanin abba da gawuna menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana a comment section.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *