Magana abakin Mai ita tafi dadi Abdul Amdaz ya tona Asirin ya film..

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Abdul Amdaz ya tona Asirin yan film a wurin taro hukumar hisba ta Jahar kano inda yace saiya fadi gaskiya ko za’a kashe shi.

Abdul Amdaz ya tona Asirin yan film inda yace akwai Masu promoting iskanci iri iri a wannan masana’anta ta kannywood.

Kalli cikakken Bidiyon wannan Magana a wannan shafi Mai Albarka gani ya kori ji karka Bari abaka labari…

Muna Godiya da dukkan fatan Alkairi da Kuke mana kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na bban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for watching

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *