https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Aminu Muhammad (Kawu Mala) na Shirin Dadin Kowa rasuwa.
Wani marubuci a masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salih shi ne ya tabbatar da hakan a rubutunsa da ya wallafa da safiyar yau Litinin a shafinsa na Facebook.
Nazir ya kara da cewa; Allah ya jikan dan uwa, babban yaya kuma aboki mutumin kirki. Ban taba ganin fushinsa ba a shekaru sama da talatin.
Allah yaji kansa da rahama ameen