https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Mahaifinane Yayi Sanadiyar Zamata Yar Iska Shiyasa Hukumar HISBAH ta Zamfara Suke Kamani
Asiri Yatonu Wata Matashiya Tabayyana Yadda Hukumar HISBAH Na Zamfara Takamata A Yayinda Take Hotel Zuwa Yawon Bariki Inda Hukumar Sukayi Nasaran Kamata,
Kama Wann Baiwar Allan Keda Wuya Asirin Mahaifinta Yayoni Bayan Hukumar Sunyi Bincice Sungano Harda Sa hannun Uban Wajan lalalata Tarbiyan Yarsa,
Yanzu Haka Hukumar HISBAH ta Zamfara Sunyi Aran Gama Da Budurwan Kuma Sunhada Da Ubanta Ayanyinda Suka gane Dasaka Hannun Uban wajna Zama Da Yarsa Yar Bariki, Kalli Cikakken Bidiyon.