https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Tirkashi babbar magana wata budurwa ta fashe da kuka bayan mijin da zata aura ya tura mata da wani na cewa ya fasa aurenta ana tsaka da sha’anin biki .

A gaskiya wannan labarin yayi matuqar kidima mutane saboda ba karamin lamari bane ana bikin mutun ace anfasa lokacin guda ko menene ya jawo wannan abun.

Wannan budurwa ta gamu da masifa ganin idonta subhannallah Allah yasa mudace Ameen summa ameen mungode sosai da sosai menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku.

Thanks for watching.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *