https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Kamar yadda muka sami labarin rasuwar wannan ya rinya daga wajan wani matashi akan shafin sa na Facebook matashin mai suna @ B. Ahmad dan mom, yayi tubutu kamar haka yake cewa.
“InnaliLlahi wa inna IlaiHi raji’un!!!
Yarinyar nan da gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauka ranar tafiyar daliban Kano India, ta rasu.
Mahaifinta Abubakar Sakatare ne ya wallafa hakan a shafinsa na Facebook.
Gwamna Abba Kabir ya dauki Khausar ne, lokacin da mahaifinta ya zo da ita rakiyar kaninsa, yayin tafiya karatu kasar waje.”