https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Zan so kushiga kuga yadda wannan matar Ta hallacci wajen dambe kuma harta karawa mijinnata gwiwa Kuma har takai ga madami yasamu nasarar lashe gasar batare da kalubale ba
lamarin da yazama sabon abu kuma abun mamaki da al’ajabi duba da yadda mata agida Aka sansu
shin zaka bar matarka Ta zo wajen suna’arka,???