https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Ficaccan mawaki Naziru M Ahmad ya saki wata bidiyon wakar sa da mata suke rawa suna juna duwaiwai
Kamar yadda kuka sani Naziru M Ahmad wanda kuka fi sani sa Sarkin waka ficaccan mawaki ne a masana’antar kannywood wanda yayu fice ta dalilin wakokin da gake rerawa manyam masu kudi da sarakuna da ‘yan siyasa.
Naziru M Ahmad wanda a yanzu yana daya daga cikin shahararrun jarumai a cikin shirin nan mai dogon zango wato LABARINA, wanda ya rera wakokin da suka kara daukaka shi a cikin shirin
Haka kuma Sarkin waka ya sami karbuwa a wajan al’umma sabida kaunar sa da suke da kuma son wakokin sa, inda zakaga daga maza har mata suna sauraran wakokin nasa.