https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Wannan mutuwa tayi matukar girgiza mutane duba da yadda gabaki daya yan gida gudane suka mutu su takwaas 

Tabbas duniya ba wajan zama bace kana taka Allah yana nashi wannan lamari ya Farune a Unguwar Kwanar Ojo Cikin Garin Zaria Ranar Laraba 

Rahotanni sun Tabbatar wannan bayin Allah sun Rasa rayukansune Sakamakon Gobara data kama gidansu cikin Dare yanzu haka An sallacesu

Allah ya gafar ta masu dama duniya batasa tabbas Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Allah kajikansu da rahma kasa mutuwa tazam hutu agaresu.. 

Kucigaba da bibiyar wannan site din Me albarka Mungode da bibiyar wannan site din

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *