https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Innalillahi Ashe Abunda Yafaru Kenan Da Jarumar Kannywood Ladidi Fagge.
Innalillahi Ashe daman wannan abun shine ya faru da ladidi fage jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane.
Da yawa Suna magana Akan cewa ta rasu Inda a yanzu haka kuma sai aka ganta acikin film din AlaQa hakane ya Bawa mutane Mamaki.
A yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar menene ya faru da ladidi fage Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.
KALLI VIDEO 👇