https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js' Innalillahi Wainna ilaihirrajiun π Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka.ππππ _ KALLI VIDEO π Post navigation MASHA ALLAH; Labari Mai Dadi Ku Kalli Bidiyon Nan Don Jin Yadda Cristiano Ronaldo Yake Shirin shiga…… Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe gomman gawurtattun ‘yan ta’adda a wani hari na musamman da suka kaddamar a jihar Sokoto da ke arewacin kasar. Kakakin rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafukanta na sada zumunta ranar Talata. Ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kaddamar da “samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun ‘yan ta’adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin.”