https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Qalu innalillahi yanzu yanzu faifan bidiyon murja ya fita mutane

Ficacciyar Jarumar shirin nan mai dogon zango Izzar so wanda Tashar Bakori Tv dake kan manhajar Youtube take kawo muku a duk sati wato Aisha Najamu wacce a cikin shirin ake kiran ra da Hajiya Nafisa.

Ta bayyana a cikin wata bidiyo data wallafa a dandalin TikTok inda take kuka tana zubda hawaye wanda hakan abin a tausaya mata ne, inda take fadin cewa a ina aka taba ganin tana iskanci ko zina da za’a ce suna iskanci.

Hakan ya biyo baya ne lokacin da wani matashi ya yi musu kudin goro a dandalin TikTok, dama haka rayuwa take laifin da wani ya aikata sai kaga ya shafi wani amma abin da Aisha Najamu tayi yana nuna cewa ta fito ne domin ta wanke kan ta kan abin da ake zargin su da aikatawa.

A cikin bidiyon da zaku kalla zaku ga yadda Aisha Najamu take kuma tana fadin cewa, su sana’a suke amma ba ana kiran su da karuwai ba.

NAMIJI ‘DAN GOYO NE GA WADDA TA IYA!!!

Yake ‘yar’uwa musulma kisani cewa mijinki wani mutum ne mai daraja da kima da mutunci da ya kamata kisan girman shi,ki kuma bashi girman shi.wajibine kiyiwa mijinki biyayya ki rinka tausaya masa,ki rinka kula dashi ki rinka tattalinsa kamar kwai,ko ince kamar kudi.

Ance za’a iya cin nasaran mutum ta hanyar kyautatawa,kamar yadda ba’a iya cin nasaran mutum ta hanyar fitina.Da hali mai kyau, da kalma mai kyau,da siffa mai kyau,da abinci mai dadi,da kallo mai kyau,da tsafta na zuciya dana jiki dana kaya dana wuri,Hira mai dadi da sauran abubuwan kyautatawa,kamar yadda baza kici nasara ta hanyar komai ba.

Don haka ‘yar’uwa kisani cewa mijinki sitiyarin rayuwar sa gaba daya yana hannun ki,Don haka ke ya kamata kisan yadda zaki tarairaye shi,yadda zaki juyashi, yadda zaki lailaye shi ki kwantar masa da hankali.Ya zama

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *