Fitacciyar jarumar kannywood wato nafisat abdullahi ta saki wani bidiyo da kanta a shafinta na sada zumunta shekaru ukku da suka wuce wanda yabar baya da kura.
A shekarun baya lokacin da take yada wadannan bidiyoyin ta bayyanawa duniya cewa burinkanta tana ta cika su a duniya ma’ana dai abinda tayi a wannan bidiyo yana daga cikin burinta a duniya kuma taji dadin cika shi.
Tun a lokacin da ta daura wannan bidiyo a shafinta na sada zumunta mabiyanta suka cigaba da zaginta dalili kuwa shine da addinin ta sannan da al’adar ta basu bata damar aikata abinda tayi ba.
Bayan tsawon shekaru ukku haryanzu mutane basu gaji da tofin Allah ya tsine ba akan wannan bidiyo saboda abinda nafisat abdullahi ta aikata a ciki ya zarce tunanin su.
Idan kuka kalli wannan hoton da shafin 24blogg.com ya kawo maku kafin kuje zuwa ga bidiyon zaku ga katon namiji ne bature a bayan nafisat abdullahi wanda hakan babban zunubi ne a addininta.