https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon ta bada mamaki a wajen bikin birthday dinta.
Jarumar anyi mata murnar bazata ta hanyar kirawo mai busa da kuma yadda aka hada mata Cake na kudi dubu dai-dai wanda ake yayi na masu kudi yanzu.
Haka dai da sauran abubuwan da sai wanda ya kalli bidiyon da zamu saka muku anan kasa zai bada labari.
Ga bidiyon:
