https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Murja Ibrahim kunya daya ce daga cikin yan matan Arewacin Najeriya da sukafi daukaka a social media..

Haka zalika murja Ibrahim tana taba yin waka da kuma comedy da sauran su. 

A wannan sabon video zakuga yadda wani kato ya rungume jarumar ta kannywood..

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *