https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Wani faifan bidiyo ya karade kafar sada zumunta ta zamani wato soshiyal midiya a dalilin wata amarya ta bayyana tare da wani katon saurayi suna wasa, wanda ake zargi da kanin mijinta ne.

Wannan dalilin ne ya saka bidiyon yakai inda ba’ayi tsammani ba, haryanzu dai babu wani rahoto da ya fito game da yadda wannan amarya ta kare da mijinta.

Duda babu wani kwakkwaran bayani akan lallai wannan din kanin mijin tane, sai dai wasu suna ganin dafa mijin tane bazasuyi haka ba sai dai ayi wasa da dariya amma bawai yarika kwaciya akan taba komai rashin han kalinsa.

Domin idan muka dauki yadda wasu mazajan yanzu suke yin bidiyo da matan su za muga ai basa haka duk rashin kunyar su sai dai kawai ayi wasa kuma a dan rike juna amma wannan fa harda ko kawa.

Munso kowa ya kalli bidiyan amma sai muka ga kawai kama ta yayi muyi bayani kawai kowa yake kula da gidan sa ya mu’amalar wane da wacce take ya wacce ta dauki wane dukka kai zaka saka ido kafashimci matar ka.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *