https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Masha Allah Jamian Tsaron kasar Najariya sun samu nasarar kama miyagun yan ta adda da suka addabi mutanen Kasar nan Musamman ma jahohin Arewa,
Gaskiya wannan ba karamin nasara bane ba sedai muce masha Allah, domin sunyi aikin ganinta sosai, kuma fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara Basu nasara a kan Miyagun
da suke ta Addabar mu a kasar nan, Ameen, Su kuma Yan Taadan Ubangiji Allah ya shirye su, Idan bazasu shiryu ba kuma Ubangiji Allah ya Tona musu Asiri Ayi ta kamasu ana kashe su,
Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm Ya Dhuljalal Wa Al-ikram, Ameen. Wannan Labarin Jaridar AREWADROP ta rawaito shi, Mun Gode da ziyartar Wannan shafin namu mai albarka.