INGANTACCEN MAGANIN DA ISTIMNA’I YAKE JANYO
Lallai istimna’i yana da matsaloli sossi Wanda yake haifar wa musamman yafi illa ga maza
Amma ga kadan daga cikin matsalolin da yake janyo wa maza
{1} Yana saka rashin jimawa yayin jima’i
{2} Yana saka girman gaba ya ragu { kankancewar gaba
{3} Yana saka zafin Fitsari
{4} Yana tsinke sperm Wanda Hakan yake janyo wa kwayoyin haihuwa sukan samu rauni
{5} Yana rage karfin namiji da mace wajen saduwa
Da sauransu
AMMA AKWAI MAFITA NA RABUWA DA WANNAN MATSALOLIN HAR ABADA INSHA ALLAH
Lallai wannan maganin mujarrabi ne ga matsalar da Istimna’i yake janyo wa
Matukar akayi amfani dashi Ana rabuwa da wadannan matsalolin
Domin Wannnan babbar illa ce Wanda Hakan yake janyo mazaje da yawa basu iya jimawa yayin jima’i
TAMBAYA
MEYASA ISTIMNA’I KE JANYO RASHIN JIMAWA YAYIN JIMA’I
AMSA,
Lallai halittar sperm din namiji Allah {swt} y halarta fitar dashi ne yayin jima’i ko kuwa mafarki, Amma banda wadannan hanyoyin duk sperm din da ya fita ta sanadiyar istimna’i, Akwai ragowar sperm din da yake taruwa Wanda yake janye gaban ya daskare Wanda haka yake janyo mataccen maniyyi ya ya tsaya maka a gaba Wanda dalilin Hakan yake toshe wasu jijiyo yi Wanda yayin da aka fara jima’i sai maniyyi ya fito, wanda Hakan ke saka wa mutane da dama Idan sunyi amfani da maganin jimawa yayin jima’i ko girman gaba bayayi masu, matukar baa rabu da Wannnan matsalolin da Istimna’i ya janyo ba, ba wani magani Wanda zaiyi tasiri a jikin ka
Amma Idan aka kawar da matsalar lallai zaa rabu da matsalar duk abunda istimna’i ya janyo cikin ksrsmin lokaci
INGANTACCEN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA’I YANA MAGANCE MATSALOLI KAMAR HAKA
{1} Yana saka jimawa yayin jima’i {Wanda Hakan zai zama kana jimawa yayin jima’i ba tare da kasha magani ba, matukar maganin ya ratsa ka sosai
{2} Yana Kara karfin gaba sosai, lallai Idan ka fara amfani dashi zaka gamsu da Hakan
{3} Yana saka yanayin halittar gaban ta dawo daidai ta Kara girma da kauri da tsawo
{4} Yana saka maniyyin daya tsinke ya tashi ya koma da kauri sannan maniyyin ya karu
{5} Yana fitar da duk wani mataccen maniyyi yayi maka garanbawul
Da sauransu.