https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Innalillahi Yadda Mahaifiya Ta Yanka Yaro Dan Shekaru 17 Saboda Ta Kama Shi Yana Kokarin Yiwa Yarinyar Ta Fyade.

Wata uwa ta yanka wani yaro har lahira lokacin data shigo ta kama shi yana kokarin lalata rayuwar karamar. Bata tsaya yin jinkiri ba dama da wuka a hannunta da take shi da kafa tayi masa yankar rago.

Mutane da yawa basu goyi bayan wannan matar ba saboda yaron karami ne bai wuce shekara 15 kamata yayi ta mika shi a hannun hukuma ba tayi masa wannan aikin rashin imanin ba.

A wani rahoto da muke samu kan wannan bidiyo dake yawo wannan uwa ta bayyana cewa ita batasan lokacin data yanka shi ba saboda bata iya yanka mutum kawai lokacin data ga yanayin da yarinyar ta take ciki hankalinta ya fita daga jikinta.

Ita kokarin ta, ta janye shi daga jikin yarinyar ta lokacin da ta dawo cikin hankalinta kawai saidai taga ta yanka shi. Dama kuma tana da aljanu.

Bayan dogon bincike da 24blog tayi ga gano wannan bidiyo ba gaskiya bane an tsaya an hadashi ne saboda tunatarwa da tsoratarwa zuwa ga masu aika ta irin wannan mummunan aikin. 

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *