https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Tir Kashi Yanzu Yanzu Hukamar Tace Fina Finan Hausa na Kannywood  Na shirin  dakatar Da Sabuwar Jaruma  Hasana Aliyu Gameda Shigar Banzar Da Tayi 

Fitacciyar Sabuwar jarumar Kannywood Hasana Aliyu Ta Fuskanci Barazana  Akan Abinda Take Shirin Aikatawa A Hukumar Tace Fina Finan Kannywood na Kano,

Abba Al Mustafa Yana Kan bakansa Gameda Dakatarda Duk Wata Ko Wani Jarumin Da Zai Jamasu Zagi Da Qananan Magan Ganu A Masana Antar Kannywood,

Acewarsa A Yanzu Ba Irin Da Bane Wanda Duk Wanda Yataso Zeyi Abinda Yaga Dama A Masana Antar Kannywood  din, Yanxu Kuma Lokaci Yacanza Babu Su Babu Duk Wani Mai Shigar Banza Ko Makamancin Haka A Masana Antar Kannywood di.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *