https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Gaskiyar batu kan akan auren Rarara da Aisha Humaira Yabar baya da kura.

Mawaqi daudu Kahutu Rarara ya baiyana cewa ya dade yana son ya fahimtar da Aisha Humaira cewa shi ba soyayya yake da ita ba Kuma shi baice zai aure ta ba.

Saide anta Yada jita jitar cewa Rarara yaje har kauyen su Aisha Humaira domin aure ta saide wannan batu bashi da tushe illa jita jitar yan social media.

Mudai fatanmu shine Allah ya shirya tsakaninsu.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for reading

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *