https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

INNANILLAHI WA’INNA ILAHIR RAJI’UN mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.

Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar mahaifiyar Matashin Malamin nan wato Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali Malama Aminatu Muhammad.

“Malama Aminatu ta rasu a Sanadiyyar haihuwa inda ta haifo ‘yan biyu mace dana miji, ta rasu ta bar ‘ya’ya goma Rigis.

“Za’a yi jana’izar ta da misalin ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma’a a Zawiyyar Sheikh Aliyu Mai Yasin Sabon Layi Tudun Wadan Zariya.

“Muna addu’ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *