https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Mutanan kasar India ance sunfi kowa ci a duniya Kalli wani Bidiyon na mutanan wani kauye mai suna food village ma,ana kauyen abinci Kai daga jin sunan kasan za,aci abinci a wannan Garin.

Wannan gari suna girka abinci Kala Kala iya ganin ka duk kwadayin mutum Sai ya gaji da ganin Ire iren kalolin abinci harda wanda mutum bai taba gani ba.

A arewacin Nigeria mun gwane gurin girka tuwon da kuma shinkafa da wake musamman ma agurin mutan kano inda ake musu laqabi da gidan shinkafa da wake sun kware gurin sarrafa wannan nau’i na abinci daidai sauran su.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for watching

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *