Salatun fatih yafi – Martanin Dr Sani R/lemo Zuwa ga Abul fatahi..
Dr Sani Umar R/lemo ya magantu akan maganganu da ake game da salatul fatih shin kome yace Kalli wannan Bidiyon Domin jin ko wane sako yake dauke dashi.
A wannan Bidiyon zakuji martanin Dr Sani Umar R/lemo Zuwa ga Abul fatahi akan salatul fatih..
wannan Bidiyo mun dauko shine daga Tashar YouTube Mai suna daga malaman mu duk Bidiyon da kuka ga mun Dora na Malamai to tabbas ba kirkira muke ba muna dauko shine daga tashar Malamai don gudun fadin abunda bashi kenan ba.
Muna fatan al’umma zasu yi mana uzuri su daina ganin laifinmu na cewa muke hada ko wane irin zance mu Dora Don kuwa abun ba haka yake ba muma muna zuwa ne gurin malanmu domin samun content din daxa mu Dora.
Muna Godiya da dukkan fatan Alkairi da Kuke mana kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.
Thanks for watching