Kalli Bidiyon wakar Rarara Mai suna Ganduje Kantoman Tsula..

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Kalli Bidiyon wakar Rarara Mai suna Kantoman Tsula.

Kantoman Tsula wakar da mawaki Rarara ya yiwa ganduje. Dauda Kahutu Rarara shahararren mawakin siyasa ne wanda ya Bawa jam’iyyar Apc goyon baya dari bisa dari inda tundaga kafa wannan jam’iyya yake tare dasu har izuwa wannan lokaci.

Rarara yana daya daga cikin manyan mawakan siyasa a kasarnan inda zance ma ya zama daya tilo a Fannin wakokin siyasa a ciki da wajen wannan kasar tamu ta Nigeria.

Rarara Yayi wakoki daban daban wadanda bazasu kirgu ba saboda tsabar yawansu.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for watching

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *