https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Gaskiya Rawar Da Nafisa Abdullahi Tayi A Wannan Bidiyon Bata Dace Ba..

Daya daga cikin jibga-jibgan jaruman kannywood wato Nafisat Abdullahi tayi wani bidiyo wanda take tikar rawa a ciki domin nishadi sannan ta nishadantar da masoyan ta sai kuma ita tayi nishadi amma daga wajen masoyan ta kuma aka samu akasin haka.

Mamadin suyi nishadi sai suka cigaba da sukarta, wasu suna Allah waida, wasu suna zaginta, da wasu wanda suke mata addu’a Allah ya shirya ta tayi aure domin shine abinda yafi dacewa da ita a matsayin da take.

Bayan dogon bincike da 24blog ta gudanar mun gano duk tsawon lokacin da aka dauka ana sukar wannan jaruma kan wannan bidiyon rawa haryanzu bata ce uffan ba game da irin abubuwan dama bata cewa komai koda kuwa duniya zasu taru suna magana.

Wannan bidiyo ya dade matuka yana yawo a kafafen sada zumunta na zama ni wato soshiyal midiya mun kawo maku wannan bidiyo daga tasha YouTube ga bidiyon nan kasa

KALLI VIDEO 👇

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *