https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Menu
Shagalinku
Search for
Home/News
News
Bidiyon Sheikh Bala Lau Yana Buga Kwallo Ya Jawowa Yan Izalah Abun Kunya
Photo of Uban Shagali Uban ShagaliJuly 6, 20230 1 minute read
Bidiyon Shugaban Qungiyar Izala, Shiehk Abdullahi Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Yabar Baya Da Qura, Inda Mutane Keta Cece Ku Ce Akai.
Anga Wani Bidiyo Na Shahararren Malamin Addinin Islama Shugaban Qungiyar Izalah Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Inda Mutane Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Lamarin.
Bidiyon Dai An Nuna Malamin Tare Dan Karamin Yaronsa Suna Wasa Da Kwallon Malamin Cikin Manyan Kaya Ya Tsaya Yana Taya Yaron Nashi Wasa Da Kwallo, Inda Wasu Mutanen Suke Ganin Hakan Ba Dacewa Bane.