https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta…

Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za’ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie 🤳 Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *