https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Wannan shine hukuncin da ake yiwa masu kwacen waya kamar yadda kuke gani kwacan waya ba yau aka fara ba Abu ne Wanda anayi yau da kullum

Wanda yanzu haka yin kwacen yana ciwa mutane tuwo a kwarya wadannan masu kwace sun kasance idan sukazo gurin ka domin karbar wahartaka ko waya ko rai.

Hukuma tana iya kokarinta dan ganin ta haramta kwacen a jahar kano da sauran garuruwa amma daga bisani mutane suka fusata suke daukar doka a hannun su suna

Kashe duk Wanda suka Kama da wannan laifi na kwacen waya a jihar ta kano mungode da ziyarar wannan site Mai albarba -Tushe Hausa.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *