Sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna Allah ya Bawa Kanawa…

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa Mai suna Gawuna Allah ya Bawa Kanawa biyo bayan kwace kujerar Abba da kotu Tayi tabawa Nasiru Yusuf Gawuna.

Kotu tace Dr Nasiru Yusuf Gawuna shine Halastaccen wanda ya lashe zaben Jahar kano wanda ya gudana watanni Hudu da suka gabata wanda jam’iyyar NNPP ta lashe zaben Jahar daga baya Kuma kotu ta Bawa Apc.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *