https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Irin wadannan Bidiyon banxa suke sawa ake zagin yan wasan hausa na kannywood.

Wannan aikin saikace ba da Musulmi ba abu kamar a Kasar arna iskanci ko kinyi babu hakan ke Sawa ace duk yan kannywood haka muke tunda ana irin wannan agurin dauka film.

Dama aance wasu ke bata wasu su janyo wa wasu zagi har a rinka cewa duk ya film yan iska ne Kuma abin ba haka yake ba wasu ne suke bata wasu…

Mudai muna fatan hukuma ta dau mataki akan irin wadannan bata Garin a masana’antar fina-finai ta kannywood domin su daina janyo mana zagi.

Muna Godiya da dukkan fatan Alkairi da Kuke mana kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for reading

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *