Kalli Bidiyon wakar Nasiru Yusuf Gawuna – Naziru Sarkin Waka…

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Kalli Wakar Nasiru Yusuf Gawuna wadda Naziru Sarkin Waka yayi masa tun kafin zaben Jahar kano wanda ya gudana watanni Hudu da suka gabata wanda jam’iyyar NNPP ta lashe zaben Jahar ta hannun dan takararta Abba Kabir Yusuf.

Saide kotun ta kwace wannan kujera inda tace Nasiru Yusuf Gawuna shine Halastaccen wanda ya lashe zaben Jahar kano wanda ya gudana watanni Hudu da suka gabata.

Saide Abba Kabir Yusuf Ya tabbatar da cewa zasu daukaka Kara har zuwa inda karfin su ya kare don yana ganin anyi abinda bai dace ba ace an kwace wannan kujera.

Kotu ta dogara da cewa anyi aringizon kuri’u har kusan dubu dari da sittin wadanda tace ba tabbatattu bane Kuma tace sun Haramta.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Thanks for watching

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *