Tofah Kome ke shirin faruwa Abba Gida-Gida ana wata ga wata..

https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'

Wata sabuwa kome ke shirin faruwa a kano bayan Zaman kotu yanke hukunci akan zaben Jahar kano wanda jam’iyyar Apc take karar jam’iyyar NNPP da dan takararta Abba Kabir Yusuf Abban Kanawa.

A wwannan safiya ne kotun yanke hukunci akan zaben kano ta fara Zaman ta wanda zata yanke hukunci a wannan rana saide wannan zama yasha banban da irin wanda ta saba.

wannan zama anyi shirya shine a online a man hajara zoom inda Kuma mutum Goma Goma Kacal za’a Bawa ko wace jam’iyya.

Tuni kotun Tayi watsi da karar jam’iyyar Apc Mai taken Abba Kabir Yusuf bashi da jam’iyya a lokacin da ya tsaya takara.

Ana cigaba da sauraran karar inda daga nan zuwa ko wane lokaci kotu zata tabbatar da wanda ya lashe zaben.

Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.

Mungode da wannan ziyara

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *