https://nounrespectively.com/99/54/39/995439caf4e551e612393deb186603a4.js'
Acikin wata hira da yayi da Hadiza gabon ya baiyana dalilin dayasa Basa zama inuwa daya da Rarara. Kalli cikakken Bidiyon wannan hira👇👇👇👇
Kalli Bidiyon dalilan dayasa Basa zama guri daya da Dauda kahutu inkiya Rarara wanda shima mawaqi ne kamar dai yadda Naziru Sarkin Waka yake.
Kuci gaba da bibiyarmu domin kawo muku sahihan labarai daga masana’antar kannywood dama sauransu harda na ban mamaki da ban al’ajabi da dai sauran su.
Thanks for watching